Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
bidiyon wani mutum ne ya bayyana yadda aka cuceshi kudi 'yan N1000 da babban bankin kasa CBN, ya fito da shi, kamar yadda ya bayyana a bidiyon dake cikin labari
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi umurnin gaggauta kama wani jami’in DSS da ya harbi matashi a Bojude, karamar hukumar Kwami.
Shugaba Buhari ya mika godiya ga wadanda suka taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Yace ya so kada a yai shagali don haka ne ya shirya tafiya ranar.
Wata kutu ce ta bada umarnin tsare daraktan yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Lp, Peter Obi, kan badakalar da tai N720m da ake zargin.
Allah yayi wa Alhaji Shehu Malami, fitaccen 'dan kasuwa kuma Yariman Sokoto rasuwa. Ya kwanata dama yana da shekaru 85 a duniyab a birnin Cairo dake Misra.
Shugabannin jami’ar Achievers University ta garin Owo sun ba Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami kyautar Digirin Dakta, Shugaban jami’ar ya tabbatar masa da shi.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta ceto wasu mutane 3 da aka sace. Ta yi amfani da dabara wajen kwace binduga AK47 tare da ceto mutane har uku a hannunsu.
Rundunar ‘yan sandan Yobe ta kama yaro mai shekaru 16 kan zagin Gwamna Mai Mala Buni a Soshiyal Midiya. Za a kai shi kotu bayan an kammala binciken lamarin.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu fashi da makami ne sun kai harin bazata kan sojoji a kauyen Mutunji a jihar Zamfara inda suka kashe sojoji da fararen hula.
Labarai
Samu kari