Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Masu garkuwa da mutane da suka sace kwamishinan yaɗa labarai na jihar Benuwai sun nemi iyalinsa sun harhaɗa masa Naira miliyan N60m a matsayin fansa.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya diro Najeriya bayan mako ɗaya da baro birnin New York na kasar Amurka inda ya halarci taron majalisar dinkin duniya.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar Dakta Zakeer wanda aka fi sani da Young Sheikh ta rasu a yau Juma'a 29 ga watan Satumba a Zaria da ke jihar Kaduna.
Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta ci taran Gwamna Abba Kabir Naira biliyan 30 kan rusau a filin Idi, za ta raba kudaden ga wandanda abin ya shafa.
A wani yunƙuri da ake wa kallon na daƙile yajin aikin sai baba ta gani, gwamnatin tarayya ta shirya zaman gaggawa kuma ta gayyaci kungiyoyin kwadago na LPc da TUC.
Yayin da farashin litar bakin mai ke kara ta shi, ana hasashen kamfanonin Dangote da BUA ka iya kara farashin kayansu saboda amfani da bakin mai din.
Tsagerun 'yan bindiga sun sake kai farmaki ƙauyuka biyu a ƙaramar hukumar Munya da ke jihar Neja, inda suka yi awon gaba da mutane sama da 30 harda mata.
Wasu da ba a san ko suwaye ba sun yi wa fitacciyar matashiya nan ‘yar Tiktok mai suna Murja Ibrahim Kunya dukan tsiya a garin Kano. Sun ji mata raunuka a fuska.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ɗauki nauyin horar da ƙaramin yaron da ya yi barazanar ɗaukar fansar kisan mahaifinsa, ta bai wa mamarsa kuɗin jalin sana'a.
Labarai
Samu kari