Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
'Yan bindiga sun kashe Kanal Abdussalam Ude a birnin Abuja, yayin da matarsa, direbansa da jami'in tsaronsa suka jikkata. Ana ci gaba da bincike.
‘Yan kasuwar man fetur sun sake fitowa domin jaddada matsayarsu dangane da shirin kara farashin man fetur da ake yayatawa. Sun ce babu za a kara kudin man fetur ba.
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), ta ce ta kama wata mata yar shekara 28, Bilkisu Suleiman wacce ke kai wa yan bindiga harsashi.
A baya-bayan nan ne wani jerin sunaye da aka ce farfesoshin boge ne a jami'o'in Najeriya ya fito, sai dai jami'o'i da dama sun fito sun nesanta kansu daga sunayen.
Shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), Ola Olukayode, ya aike da sabon gargadi ga masu rike da mukami a kasar nan.
Akwai masu ganin akwai bukatar ayi bincike a kan Olubunmi Tunji-Ojo. Ana so Bola Tinubu ya binciki Ministan cikin gida yadda EFCC ta ke bincike a kan Dr. Betta Edu
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo wanda Shugaba Tinubu ya kira zjwa Villa, kan kwangilar N438m daga Betta Edu, ya fadi halin da ake ciki.
Wasu miyagun yan bindiga da ake kyautata zaton yan kungiyar asiri ne sun aikata ta'addanci a jihar Ogun. Yan bindigan sun halaka basarake har lahira.
An samu asarar rayukan wasu matafiya takwas a jihar Borno bayan yan ta'adda sun saka bam a kan hanya. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a harin.
Miyagun ƴan ta'addan Boko Haram sun kai sabon harin ta'addanco a jihar Borno. Yan ta'addan sun halaka mutum shida tare da raunata wasu mutane da dama.
Labarai
Samu kari