Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bar kasar Turkiyya a tsohon jirgi bayan kammala taron NATO. Majiyoyi sun ce hakan na da nasaba da dalilan tsaro.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Biyo bayan rusa masarautu da majalisar dokokin jihar Kano ta yi, hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya ce lamarin ba zai kawo cigaba ba.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya taya Mai Martaba Muhammadu Sanusi na II murnan sake dawowa kan sarautar jihar Kano bayan rusa masarautu biyar.
Hukumar 'yan sandan farin kaya (DSS) ta musanta cewa jami'anta sun mamaye fadar Sarkin Kano biyo bayan kudirin dokar da majalisar dokokin jihar ta amince da shi.
Masarautar Gaya daya ce daga masarautun Kano biyar da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta kafa, bayan tsige Sarki Muhammadu Sunusi II a 2019.
Rahotanni daga jihar Kano sun nuna cewa an ga jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya sun mamaye fadar mai martaba sarkin Kano bayan majalisar ta tsige shi.
Bayan fashewar Notcoin, mutane da dama sun fara shiga harkar kirifto ba tare da ilimi cikakke ba. Legit ta tattrao abubuwa masu muhimmanci kan Tapswap da Notcoin.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano, Lawal Hussaini Chediyar Yan Gurasa, ya bayyana cewa a halin yanzun babu sarki ko ɗaya sai gwamna ya naɗa.
Sarki Aminu Ado Bayero ba ya a cikin Kano yanzu haka a yayin da Sarkin Kano na 14, Alhaji Muhammadu Sanusi II ke kan hanyarsa ta komawa kan karagar mulki.
A yau Alhamis 23 ga watan Mayu, majalisar dokokin jihar Kano ta amince da rusa duka masarautun jihar guda biyar da tsohuwar gwamnatin Abdullahi Ganduje ta kirkiro.
Labarai
Samu kari