Latest
Kungiyar dattawan jihar Katsina ta bukaci Bola Tinubu ya saki tsohon shugaban NHIS, Farfesa Usman Yusuf da EFCC ta kama. Sun ce kawai saboda yana sukarsa ne
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Umaru Fintiri ya bayyana cewa tsare-tsaren tattalin arzikin gwamnatin tarayya karkashin Tinubu, su na kuntata wa talakawan Najeriya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu yana jagorantar taron FEC yanzu haka a fadar gwamnatin tarayya da ke Abuja, manyan kusoshin gwamnati sun hallara.
Jagora a jam'iyyar adawa ta APC, Musa Iliyasu Kwankwaso ya bayyana cewa akwai bukatar gwamnatin Kano ta ziyarci iyalan mutanen da aka kashe a rusau.
Rundunar ƴan sandan jihar Ogun ta gurfanar da wani dattijo a gabam kuliya kan tuhumar haɗin kai, cin zarafin wani bawan Allah, kotu ta ɗage zaman.
Shugaban majalisar malamai na kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya fara gyara hanyar saminaka da ta hada jihohin Arewa. Mutane sun ba da gudumawa.
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar kafa hukumar raya shiyyar Arewa ta Tsakiya (NCDC), kwalejin kimiyya a Rano, Kano da jami’ar kiwon lafiya a Tsafe.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun tare matafiya a jihar Ondo. 'Yan bindigan sun sace fasinjoji masu yawa tare da tursasa su zuwa cikin daji.
Tsohon gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja, ya musanta zargin da jigon APC, Bisi Akande ya yi cewa yana da hannu a kisan tsohon minista a Najeriya, Bola Ige.
Masu zafi
Samu kari