Latest
Gwamnatin tarayya za ta kashe akalla Naira bikiyan uku domin duba lafiyar gadojin sama da ke jihar Legas domin gano halin da su ke ciki da zummar adana su.
FEC ta ware N4.5b don sayen maganin HIV. Ministan Lafiya ya ce hakan zai tabbatar da cewa babu mai rasa magani yayin da kasar Amurka ta janye tallafi.
Rikicin siyasa da ya ratsa tsakanin tsohon gwamna, Nasir El Rufa'i, da gwamna mai ci, Uba Sani ya fara jawo ra'ayin masu amfani da shafin sada zumunta.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa ya sallami mata biyu daga cikin tawagar hadimai masu taimaka masa kan harkokin hulɗa da jama'a da yaɗa labarai.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani mai safarar makamai yayin da suke sintiri a Filato. An kama motar makamai yayin da sauran mutanen suka tsere.
Bayan ce-ce-ku-ce kan kudirin haraji da shawarar gwamnonin Arewa, Majalisar Dokoki za ta dawo zamanta a yau Talata domin hanzarta amincewa da shi.
EFCC ta gurfanar da Farfesa Usman Yusuf bisa laifuffuka biyar da suka hada da wawure kudi da bayar da fifiko ba bisa ka’ida ba. Kotu ta tsare shi a kurkuku.
Gwamnatin Umar Namadi ta jihar Jigawa ta sanar da ware akalla Naira biliyan 30 domin ba 'yan majalisa damar gudanar da ayyukan da za su taimaki al'umarsu.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce babu wani sabani tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufa'i. Sai dai El-Rufa'i ya nuna yatsa ga Uba Sani
Masu zafi
Samu kari