Latest
Tsohon gwamnan Kaduna ya taba cewa ba zai fita daga APC ba har karshen rayuwarsa. Ya fadi haka ne a lokacin da yake gwamna amma yanzu ya fita ya koma SDP
Tsohon sanatan jihar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi wasu kalamai da ake ganin shaguɓe ne ya yi wa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
‘Yan ta’addar Lakurawa sun kashe mutum 13 a Birnin Dede, Kebbi, sun kona kauyuka 7, a ramuwar gayya bayan kisan shugabansu Maigemu da dakarun tsaro suka yi.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya bukaci al'ummar Musulman Najeriya da su marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta bayar da umarnin cafke shugaban hukumar xaɓe ta jihar duk inda aka ganshi, ta nemi a kawo shi gabanta bisa tilas bayan ya ƙi zuwa.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da batuk da ake yaɗawa cewa ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki, ya ce za su kalubalanci Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kai farmaki wata maboyar 'yan bindiga a jihar Akwa Ibom inda ta rusa maboyar tare da kwato miliyoyin Naira da makamai.
Ministan harkokin jiragen sama da ci gaban sashen, Festus Keyamo, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ba ta da katabus a zabe mai zuwa, wanda zai sa APC ta lashe zabe.
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta bayyana cewa ta sanya N50bn da kwato a hannun barayin gwamnati da masu zamba a asusun NELFUND.
Masu zafi
Samu kari