Latest
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da batuk da ake yaɗawa cewa ya fice daga jam'iyyar APC mai mulki, ya ce za su kalubalanci Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kai farmaki wata maboyar 'yan bindiga a jihar Akwa Ibom inda ta rusa maboyar tare da kwato miliyoyin Naira da makamai.
Ministan harkokin jiragen sama da ci gaban sashen, Festus Keyamo, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ba ta da katabus a zabe mai zuwa, wanda zai sa APC ta lashe zabe.
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta bayyana cewa ta sanya N50bn da kwato a hannun barayin gwamnati da masu zamba a asusun NELFUND.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya sanar da sauya shekarsa daga APC zuwa SDP. El-Rufai ya fadi dalilan barin jam'iyyar da ya sa hannu aka kafa ta.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC zuwa SDP. 'Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya sha alwashin hada kan 'yan adawa domin ruguza APC a Najeriya. tsohon gwamnan ya ce zai hada kan 'yan adawa.
A ranar Litinin, 10 ga watan Maris ne tsohon gwamnan APC, Nasir El-Rufa'i ya bayyana ficewa daga jam'iyya mai mulki, ya ce ba zai iya cigaba da zama a jam'iyyar ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wani tantirin shugaban dabar 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka shi ne yayin wata arangama.
Masu zafi
Samu kari