Latest
Amurka ta tallafa wa Najeriya da $763m a 2024, inda aka fi ba da muhimmanci ga kiwon lafiya, tsaro, tattalin arziƙi, ilimi da jin ƙai, kafin dakatar da USAID.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya saƙe jan hankali musulmin Najeriya a wurin buɗa bakin da aka shirya a jihar Ogun, su roki a dage da yi wa ƙasa addu'a.
Jam'iyyar APC nai mulki a jihae Kaduna, ta yi martani kan sauya shekar da Nasir Ahmad El-Rufai ya yi zuwa jam'iyyar SDP. Ta fadi abin da ta tasa a gaba.
Shugaba Tinubu ya yi jimamin rasuwar Farfesa Chukkol, masanin shari’a daga ABU Zaria, yana mai jinjina ga gagarumar gudunmawarsa a fannin ilimi da shari’a.
Tsohon gwamnan Kaduna ya taba cewa ba zai fita daga APC ba har karshen rayuwarsa. Ya fadi haka ne a lokacin da yake gwamna amma yanzu ya fita ya koma SDP
Tsohon sanatan jihar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi wasu kalamai da ake ganin shaguɓe ne ya yi wa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.
‘Yan ta’addar Lakurawa sun kashe mutum 13 a Birnin Dede, Kebbi, sun kona kauyuka 7, a ramuwar gayya bayan kisan shugabansu Maigemu da dakarun tsaro suka yi.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya bukaci al'ummar Musulman Najeriya da su marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Majalisar dokokin jihar Ribas ta bayar da umarnin cafke shugaban hukumar xaɓe ta jihar duk inda aka ganshi, ta nemi a kawo shi gabanta bisa tilas bayan ya ƙi zuwa.
Masu zafi
Samu kari