Latest
An sake samun wani da yake ikrarin shi Annabi ne kuma yana ganin Allah. A karyarsa, ya ce shi ya fi Annabi Musa kuma ya taba ganin Allah da idonsa ba labari ba.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya jaddada cewa babi kowa a kujerun sanatocin Edo ta Tsakiya da Anambra ta Kudu, ta aika saƙo ga INEC.
Tsohon mamba a kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam'iyyar APC, Salihu Lukman, ya nuna cewa komawar Nasir El-Rufai zuwa jam'iyyar SDP na iya kawo cikas.
Gwamnatin jihar Gombe ta karyata zargin shugaban SDP na jihar Gombe da ya ce gwamna Inuwa Yahaya ya nemi ya zabga masa mari a filin jirgin sama da suka hadu.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta shirya fara jigilar maniyyata zuwa kasa mao tsarki domin gudanar da aikin Hajjin 2025. Za a fara jigilar bayan azumi.
Shugaban Izala mai hedkwata a Jos, jihar Filato, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yaba wa Gwamna Caleb Mutfwang bisa koƙarin da yake yi na inganta rayuwar al'umma.
Wata kotu a kasar Indonesia ta kama wata budurwa da laifin batanci ga annabi Isa a watan azumi. An daure ta a gidan yari kusan shekaru uku kan aikata laifin.
Tsohon sakataren yada labarai a PDP, Kola Ologbodinya ya bayyana fargaba a kan yiwuwar rugujewar jam'iyyarsa, wanda ya danganta da hukuncin da kotu za ta yanke masu.
Kotun Koli ta yi zama kan shari'ar da ɗan takarar PDP, Agboola Ajayi ya shigar kan zaben Ondo inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Lucky Aiyedatiwa.
Masu zafi
Samu kari