Latest
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoloyere Sowore ya bayyana cewa tsohon ggwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba shi da nagarta a siyasar kasar nan.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya zama abin magana kan rade-radin da ake yi na cewa zai koma jam'iyyar APC mai mulki.
Shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jam'iyyar ta haɗa kai da Majalisa domin ba ƴan Najeriya mazauna waje damar kaɗa kuri'a.
Hukumar NCoS ta ce wani fursuna, Charles Okah ya cinna wa katifarsa wuta, wanda ya jawo hankalin jama'a, tana mai cewa babu fashewar bam ko hari daga waje.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya roki 'yan Najeriya, musamman Kiristoci da su yi amfani da lokacin bikin Easter don yiwa Tinubu addu'a.
Bayan tone-tone da Gwamna Dauda Lawal ya yi kan basuka, tsohon kwamishinan yada labarai, Ibrahim Dosara, ya musanta ikirarin cewa ya samu N4m kacal.
Hukumar kula da hannayen jari ta kasa (SEC) ta gargadi masu tallata shafukan bogi ko harkokin kasuwanci da ba su da rajista a kafafen sada zumunta a Najeriya.
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa kalaman Buba Galadima na cewa ba shi da amfani a siyasa, shaci fadi ne kawai, domin an san muhimmancinsa.
Jigo a APC kuma tsohon sakataren gwamnatin Muhammadu Buhari,Babachir Lawal ya bayyana takaicin salon mulkin APC a karkashin Bola Ahmed Tinubu a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari