Latest
Tsagin NNPP ya zargi 'yan Kwankwasiyya da jawo ficewar Sanata Kawu Sumaila da wasu jiga jigan NNPP zuwa APC. Ya nemi a yi sulhu da Rabiu Kwankwaso.
Gwamnatin jihar Kano ta gano yadda ake karkatar da kudade a tsarin biyan albashin ma'aikatan kananan hukumomi. Ta ce za ta dauki mataki kan masu laifin.
Farashin masara, gero, wake, da shinkafa sun karye a kasuwannin Arewacin Najeriya. A jihar Neja wanda ya ci bashin N20m ya saye abinci ya koka kan karyewar farashi.
NNPP ta yi magana kan zaben 2027 inda mai magana da yawunta, Ladipo Johnson, ya ce suna nazarin yiwuwar ci gaba da zama a NNPP ko kuma shiga kawance da Atiku.
Dauda Kahutu Rarara da Aisha Humaira sun bayyana farin cikinsu bayan daura musu aure da aka yi a Maiduguri. Rarara ya ce rana ce ta farinciki a gare shi.
Yayin da ake zargin wasu gwamnonin PDP na shirin komawa APC, wata kungiya a jihar Osun ta shawarci Gwamna Ademola Adeleke ya goyi bayan Bola Tinubu a 2027.
An yada wani faifan bidiyo da ya tayar wa al'umma hankali na dan TikTok da aka fi sani da 'Disturbing' ya mutu a yayin da yake yin shiri kai tsaye a kafofin sadarwa
Masanin siyasa kuma mai sharhi kan harkokin jama'a, Majeed Dahiru, ya tabo batun zaben 2027. Ya fadi rawar da El-Rufai zai taka wajen kawar da Bola Tinubu.
Shugaban PDP, Umar Damagum ta bayyana cewa 'yan Najeriya ne ke rike da ikon zaben wanda zai ci gaba da jagorancinsu a babban zaben 2027 mai karato wa.
Masu zafi
Samu kari