Latest
Hukumar JAMB mai.shirya jarabawar samun gurbin shiga jami'a a Najeriya, ta yi wa tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi, kan zargin ana wahalar da dalibai.
Tsohon Sakataren gwamnatin Kano, Baffa Bichi ya zargi NNPP da fifita kansu a maimakon talakawa, ya ce shakar mutuwa ce ta sa suka fice daga jam’iyyar.
Gwamna Nasiru Idris ya musanta jita-jitar sauya sheƙa daga APC zuwa hadar Atiku, yana mai cewa zai kasance mutum na ƙarshe da zai bar jam'iyyar APC.
Sanata Natasha Akpoti ta yi shagube ga Goodswill Akpabio a wata wasikar ba da hakuri da ta rubuta masa. Natasha ta yi magana ne bayan an nemi ta bada hakuri
Farashin buhun shinkafa ya sauka zuwa N58,000 a Najeriya sakamakon shigo da shinkafar Indiya ta barauniyar hanya daga Jamhuriyar Benin zuwa kasuwannin kasar nan.
PDP na shirin taron gaggawa bayan sauya sheƙar 'ya'yanta akalla 300 zuwa jam'iyyar APC saboda rikice-rikicen cikin gida a matakin jihohi da ƙasa.
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram dauke da muggan makamai sun kai harin ta'addanci.a jihar Adamawa. Miyagun sun hallaka mafarauta da 'yan sa-kai na CJTF.
Kungiyar Yarabawa ta YYSA ta bukac Rabiu Musa Kwankwaso da ya sauya sheka zuwa APC maimakon hada kai da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai a kan Bola Tinubu.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Jesutega Onokpasa ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatin shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari