Latest
Kungiyar Yarabawa ta YYSA ta bukac Rabiu Musa Kwankwaso da ya sauya sheka zuwa APC maimakon hada kai da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai a kan Bola Tinubu.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Jesutega Onokpasa ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatin shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi sabon nadi a masarautarsa. Sarkin ya nada yayansa Sanusi Ado Bayero a matsayin sabon Galadiman Kano.
Bashir Ahmad ya karyata batun cewa Buhari ya ci wa Najeriya bashin da ya kai $400bn a shekarun da ya yiwa kasa hidima. Ya fadi adadin kudin da ya ci.
'Yan siyasa da dama a Najeriya sun tsira daga binciken da EFCC ke musu saboda sun sauya sheka zuwa jam'iyyar da ke mulki a kasar, wacce ke kai tun 2015.
Gwamnatin Najeriya ta sha bayyana aikin da take yi wajen tabbatar da an samu tsaro a kasa, amma ba a cimma ruwa ba. Amnesty ta ce wannan halin bai yi ba.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya dakatar da Sarkin Daware, Alhaji Hassan Ja’afaru, ba tare da bata lokaci ba bisa zargin cin hanci da gazawar shugabanci.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya yi hasashen wanda zai gaji kujerar Shugaba Bola Tinubu ta shugaban kasa.
Peter Obi ya bayyana cewa, akwai rashin tunani wajen bayyana yadda ake tura dalibai rubuta jarrabawar JAMB da sassafe duk da yanayi da ake ciki na tsaro.
Masu zafi
Samu kari