Latest
Kungiyar ACF ta manyan Arewa ta buƙaci gwamnatin tarayya, gwamnatin jihohi da ta ƙananan hukumomi da jama'a su shiryawa zuwa ambaliyar ruwa a bana 2025.
Majalisa ta karɓi sunayen da ShugabaTinubu ya aika don nada shugabanni a sababbin hukumomin ci gaban NCDC, SWDC da SSDC, za a fara tantance su nan ba da jimawa ba.
'Yan sanda sun cafke wata dalibar jami'ar Ekiti bisa zargin yin garkuwa da kanta domin ta sha soyayya da saurayinta. Kwamishinan 'yan sanda ya ce za a kai ta kotu.
Sarakunan gargajiya na jihar Anambra sun karrama shugaban Najeriya, Bola Ahƙed Tinubu da sarauta bisa jajircewa da kuma kyawawan ayyukanda yake yi a ƙasa.
Akwai dalilai da dama da ka iya jefa 'yan siyasa cikin wani hali musamman na talauci bayan barin ofis duba da yadda rayuwa ke sauyawa idan aka kwatanta da baya.
Hukumar NWDC ta bayyana cewa an soke tallafin karatu na waje bisa umarnin gwamnatin tarayya, za ta mayar da hankali kan inganta ilimi a cikin gida.
Bankin duniya ya saki kudi har Dala miliyan 125 a cikin rukunin lamunin da zai rika ba kasar domin rabawa talakawa. Za a raba rancen ne domin rage radadi.
Gobara ta lalata gidan amarya da wasu gidaje shida a Zamfara. An ce motocin kashe gobara sun samu matsala, lamarin da ya jawo wutar ta babbake dakin amaryar.
Majalisar wakilai ta gayyaci ministocin Bola Tinubu 2, gwamnan CBN, da Akanta Janar ranar Talata mai zuwa kan gaza biyan kudin 'yan kwangila tun shekarar 2024.
Masu zafi
Samu kari