Latest
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu fusatattun matasa a garin Tsiga da ke jihar Katsina sun kone fadar dagacin garin bayan wani barawo ya nemi mafaka.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole ya ce Bola Tinubu zai yi nasara a zaben 2027. Ya ce ko yau aka yi zabe a Najeriya Bola Tinubu zai yi nasara.
Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai tilastawa 'yan adawa komawa APC.
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya soki gwamnatin Tinubu, ya ce ’yan CPC na gaskiya ba za su yi shiru ba yayin da talakawa ke wahala a Najeriya.
'Yan sanda sun karyata cewa jirginsu ya kai wa 'yan bindiga kaya a Kogi. Sun ce aikin tsaro ne suka gudanar tare da 'yan banga da wasu jami'an tsaro a jihar.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya gana da sarakunan Kudu Maso Kudu a Benin. Gwamnan ya roki sarakunan su goyi bayan tazarcen Bola Tinubu a 2027.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta sanya ranar 20 ga watan Mayu, 2025 a matsayin ranar da za ta yi hukunci a shari'ar fitacciyar ƴar TikTok, Murja Kunya.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana cewq da har yanzu yana cikin gwamnati da shi da Sule Lamido, da sun kalubalanci gwamnati.
Kamfanin man Najeriya na NNPCL ya rage kudin litar man fetur a birnin tarayya Abuja. NNPCL ya rage kudin litar fetur daga N935 zuwa N910 a sassan Abuja da kewaye.
Masu zafi
Samu kari