Latest
Wata yar jarida, Mrs. Bukola Agbakaizu ta faɗi ta mutu a gidan talabijin na jihar Ogun tana dab da jarɓar aikin yamma, an ce tana fama da hawan jini.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sule Lamido, ya yi kira da babban murya ga shƴgaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan bashin da MKO Abiola ya biyo gwamnatin tarayya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa sukar da ake yi wa gwamnatinsa ba za ta kawar masa da hankali wajen hana shi yin abin da ya dace ga Najeriya ba.
Wike ya ce PDP ba za ta iya kayar da Tinubu a 2027 ba har sai ta canza tsarin ba da tikiti. Ya zargi PDP da son kai a 2023, inda ya gargade ya kan maimaita kuskuren.
Bayan yada bidiyon jirgi da ake zargin yana sauke makamai ga yan bindiga, rundunar 'yan sanda ta musanta rade-radin kai kayan abinci ga 'yan ta'adda a jihar Kogi.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan ta'addan ISWAP sun sake kai hari sansanin sojojin Najeriya a jihar Borno, gwarazan sojoji 5 sun rasa rayukansu, an jikkata 6.
Majalisar dattawan Najeriya ta nuna damuwa kan karuwar hare-haren 'yan ta'addan Boko Haram. Ta bukaci a kara tura sojoji da kayan aiki jihohin Borno, Yobe.
Wata babbar kotun jihar Kano ta yi hukunci kan bukatar da Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar a gabanta a shari'arsa da gwamnatin Kano kan zargin cin hanci.
Bayan dawowar Sarki Sanusi II daga kasar Tunisia, Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya samu halartar gagarumin taro da ake yi a jihar Lagos.
Masu zafi
Samu kari