Latest
A wannan labarin, za ku ji Naja’atu Mohammed ta zargi Tinubu da fifita Yarbawa a kan sauran mazauna Najeriya ta fuskar ayyukan ci gaba da bunkasa yanki.
Gwamna Dikko Radda ya jimamin rasuwar tsohon gwamnan wanda ya mulki jihar tsakanin 1998 zuwa 1999 a lokacin mulkin soja, Kanal Joseph Akaagerger.
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya bayyana cewa gaba ɗaya gwamnonin jihohin Arewa maso Gabashin Najeriya suna goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin tarayya za ta sayar da gidaje 753 da aka kwato daga Godwin Emefiele, ta hanyar yin gwanjonsu a shafin Renewed Hope na intanet, bayan umarnin kotu.
Binciken bidiyon da ake yadawa ya nuna cewa ba Sanata Sahabi Yau ba ne ke sumbatar wata mata a ofis, wani basaraken jihar Sokoto ne, kuma an yi bidiyon a 2016.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana yadda shi da marigayi Abubakar Rimi suka yi fatali da tayin cin hanci da marigayi Abba Kyari kan takara.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce ƴan Arewa za su sa Bola Tinubu da gwamnonu a sikelin duka halin da suke ciki a yankin.
A wannan labarin, za ku ji DSS ta cafke mutum 4 da ake zargi da ta’addanci da garkuwa da mutane a Sakkwato da Abuja yayin tantance maniyyata Hajji.
Wani dan sanda ya kashe ɗalibi da ke rubuta WAEC a Ibadan bisa kuskure, lamarin dai ya haddasa zanga-zanga da kira ga gwamna da a hukunta jami'in da ya yi harbin.
Masu zafi
Samu kari