Latest
Bayan matasa sun gudanar da zanga-zanga kan zargin basarake da ta'addanci, Sarkin Daura, Alhaji Faruq Faruq ya sauke dagacin kauyen a Katsina, Iliya Mantau.
Jam'iyyar APC ta sake kawo cikas ga jam'iyyar LP a jihar Filato yayin da shirim haɗakar jagororin adawa ke kara karfi gabanin zaɓen shugaban kasa na 2027.
Matatar Dangote ta ce za ta cigaba da samar da man fetur mai araha da inganci a Najeriya. Dangote ya godewa Bola Tinubu kan sayar masa da danyen mai da Naira.
Alhaji Aliko Dangote daga Najeriya da Dave Rubenstein daga kasar Amurka sun saye kamfanin yawon bude ido mafi dadewa a kasar Kenya, Pollman’s Tours and Safaris.
Yayin da zaben 2027 ke kara karatowa, ana zargin jam’iyyar APC na tuntubar gwamnoni na jam’iyyun adawa da alkawarin mukamai domin samun goyon baya.
Wasu yan APC a Kaduna sun nemi Shugaba Tinubu da Gwamna Uba Sani da su fara shirin tsayawa takara a 2027, domin za su samu goyon bayansu a rumfunan zabe.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana cewa duba da yadda APC ke ƙara ƙarfi, za ta karɓe kujerun ƴan Majalisar Tarayya na PDP a zaben 2027.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun cafke wasu mata biyu da ake zargin iyalan dan bindiga Ado Aliero ne a garin Madina yayin da suka tafi aikin Hajji daga Najeriya.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya wallafa bidiyon yadda aka hana Peter Obi shiga fadar Vatican sai da Bola Ahmed Tinubu ya sa baki aka barshi.
Masu zafi
Samu kari