Latest
Kwana ɗaya bayan abin da ya faru a ƙasar India, wani jirgin Air Indoa ya yi saukar gaggauwa bayan samun sakon da ke nuna akwai barazanar dasa bam.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bai samu halartar wasu daga cikin tarurrukan da suka shafi jam'iyyar APC da Shugaba Bola Tinubu. Ya kawo dalilai.
A labarin nan, za aji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi fargabar cewa dimokuraɗiyyar Najeriya ya fada tsaka mai wuya, akwai bukatar canji.
Bayan faruwar iftila'in ruwa a karamar hukumar Mokwa a jihar Niger, shugaban kasa, Bola Tinubu da sauran gwamnoni sun jajantawa al'umma inda suka ba da gudunmawa.
Yayin da ake ranar dimukraɗiyya a kowace ranar 12 ga watan Yuni, dan marigayi MKO Abiola ya bayyana yadda Janar Ibrahim Babangida ya roke su gafara.
Rundunar 'yan sanda a Benue ta kama wani matashi da ake zargi da yi wa mahaifiyasa duka da sanda har ta musu. Ya mata jina jina ne bayan sun samu sabani.
Dakaru sun kashe shahararrun shugabannin 'yan ta'adda shida da mayaƙa 10 yayin gudanar da farmakin haɗin gwiwa na Operation Fansar Yamma a jihar Zamfara.
Wani rahoto ya nuna yadda addinin Musulunci ya zamo mafi karuwa a duniya a yanzu. Musulunci ne addinin da yake karuwa ba tare da mabiyansa na raguwa ba.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma ɗan takara a zaɓen shugaban ƙasa na 1999, Cif Olu Falae ya ce ba Obasanjo ba ne ya samu nasara a zaben 1999.
Masu zafi
Samu kari