Latest
Tsohuwar mai suna Saadeya Hammad ‘yar kauyen Darin, a garin Nabaruh dake Misra, kamun nata ya janyo zanga-zanga a kauyen nasu, inda mutanen suka taru a kofar gidanta don nuna rashin amincewarsu akan zargin da akewa tsohuwar.
Dalilan Saudiyyar basu rasa yadda ake samun masu tsatsauran ra'ayi, wadanda babban fatansu shine su tunzura samari a cikin Saudiyya su tashi zanga-zanga su ture Al-Saud daga mulki, su kafa kasar kaliffanci kamar yadda addinin Is..
Wata babban kotu da ke zaune a unguwa Kubuwa a Abuja ta raba aure tsaknin wani Ekplador Koinya da Onajero Gloria bayan sun share shekaru goma tare saboda tsananin masifar matar. Alkalin kotun, Bello Kawu ya kuma umurci Gloria ta m
Fadar shugaban kasa ta bayyana yadda Sani Sidi da abokansa suka kwashe biliyoyin kudi a NEMA - Aso Rock, Wani hadimin shugaban kasa ya ruwaito cewa tsohon shugaban NEMA Mohammed Sani Sidi ya rike sama da asusun banki 20 a bankuna
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Legas ta kama wani Abdulrahman Mohammed da laifin yiwa aikin likitanci sojan gona. Mohammed makarantar Firamare kadai ya gama, amma yayi shekaru hudu yana sojan gona a aikin likitanci kafin a kama shi.
Za ku ji cewa Mutane sun fito da jar hula lokacin da Tsohon ‘Dan Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya kuma tsohon Gwamna wanda shi ne Sanata a yanzu Kwankwaso ya kai ziyara Daura a jihar Katsina domin ta’aziyya.
Kamar yadda aka sani, tsarin bautar kasa a Najeriya dadadde ne kuma ya wajaba ga dukkan dan kasar da ya kammala karatun sa na digiri ko babbar difuloma kafin ya fara neman aiki. A tsarin, akan yi zama na akalla sati 3 a sansanin
Tsohon shugaban kasar Najeriya Ibrahim Babangida ya ayyana cewa shi yasan babu wani dan Najeriyar da zi dauki maganganun shi da muhimmanci musamman ma idan ya rubuta su saboda bakin fentin da yace an shafa mashi. Janar Babangida
Za ku ji cewa wani Tsohon ‘Dan Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya ta Tuwita da yace akwai rikici shigen irin na ‘Yan ta’addan Boko Haram a Jihar Zamfara wanda yayi kira a shirya kawo karshen fitinar tun da wuri.
Masu zafi
Samu kari