Latest
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa daya daga cikin 'ya'yan sa mata tana son ta gaji sarautar birnin na Kano bayan ya gama mulkin sa. Jaridar The Cable ta ruwaito cewa Sanusi ya furta wannan zancen yayin d
Wani kwararren likitan Koda, Long John Adonye, ya bayyana cewa yawan ta'ammali da magunguna daban-daban, gishiri da sunadarai a abinci su kan haddasa ciwon koda ga dukkan jinsi na mata da maza kamar yadda bincike ya tabbatar.
Rahotanni daga jihar Kano na nuni da cewar jami'an tsaro sun kori wakilan tsohon gwamnan Kano kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya wato Dr. Rabiu Musa Kwankwaso daga wajen daurin auren 'yar hamshakin dan kasuwa Fatima Aliko Dangote.
Barkewar wani kazamin rikici tsakanin Hausawa da Yarabawa dake zaune a Gidan Panli dake tashar motar Ojota a garin Legas ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama tare jikkata wasu da yawa. Jaridar Punch ya rawaito cewar rikicin mai
Wani babban Lauya ya bayyana inda Nnmadi Kanu yake. Maxwell Opara da yake jawabi a Birnin Tarayya Abuja yace Jami’an Sojoji sun san inda Nnamdi Kanu yake. Lauyan yace Jami’an Sojojin ne su ke rike da Nnamadi Kanu a hannun su.
Jagoran aikin gina matatan man fetur din, Farfesa Ibrahim Mohammad-Dabo ne ya shaida wa manema labarai a wata hira da yayi da kamfanin dillancin na kasa (NAN) a garin Zaria da ke Kaduna. A cewar Mohammed-Dabo wanda Farfesa na a ja
Rahotanni sun nuna tayo kasane sakamakon Bankin BIC, na Angola, da yayi kasa; Darajarsa ta Littafi tayi kasa a shekarar 2016, a lokaci mai tsanani da kasar mai arzikin Mai, ke fuskanta. Isabel ta doke Folorunsho Alakija, wadda ked
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai martaba Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi ne ya daura wannan aure da ya samu halartar jiga jigan yan siyasa, hamshakan yan kasuwa, manyan jamian gwamnati tare da mai kudin Duniya, Bill Gates.
Kamar yadda aka ga gawar mutumin, ta nuna cewar hawa yayi kan wasu manyan falwayoyin wuta guda biyu, wadanda suke dauke da na’urar turansufomar a can sama, inda barawon ya dare da nufin kwantota.Daga bisani a safiyar Juma’a, an
Masu zafi
Samu kari