Latest
Shugaban kasar, bayan kisan mutane 73 da Makiyaya sukayi a kananan hukumomin Guma da Logo, jihar Binuwai, a ranar sabuwar shekara, ya umurci shugaban Jami’an ‘Yan Sandan daya koma jihar dake fuskantar wannan matsala don hana ci...
Gwamnatin Buhari tayi wa mutanen Bauchi ta’aziyya na rashin Sanatan su. Tawagar Gwamnatin Tarayya da Abba Kyari ta kai ziyarar makoki na Marigayi Sanatan Kudancin Jihar Bauchi Ali Wakili domin yi masu ta’aziyya.
Gudnmuwar mata a dangane da tarihin siyasa a duniya baa bun kokwanto bane haka ma a Najeriya bai zama daban ba. Tun a 1986, lokacin da aka kirki Ofishin matar shugaban kasa Maryam Babangida, da kuma gagarumar gudunmuwar data bayar
Anji cewa gwamnatin jihar ta biya N20,000 na “Sadaki” ga matan, sai kwanoni da tukane, da kofofi masu kyau, da farantai, da mayafai, wadanda sune shidar aurensu. An kuma bawa kowace mace N30,000 domin taja jari, sannan kuma gwamna
A watan Yunin 2009, marigayi Musa Yar'Adua ya nada Sanusi shekaru biyar, amma tsohon Shugaba Goodluck Jonathan ya dakatar da shi a cikin watan Fabrairun shekarar 2014 bayan da masarautan ya sake fargaba kan zargin cin hanci da ras
A zagayen bana na wasannin dai, musulmin dan wasan ya taka leda ta gani ta fada inda ko 'yan hamayya sai da suka sara masa, kuma ga alama likkafarsa gaba-gaba take yi, musamman ganin yaro ne wanda da sauran shekarun wasa a kafars
A ranar 19 ga watan Fabrairu ne mayakan kungiyar Boko Haram su ka wani harin bazata makarantar sakandiren 'yan mata dake Dapchi a jihar Yobe tare da yin awon gaba da 'yan mata 110. Dan-Ali ya bayar da tabbacin cewar 'yan matan zas
A wani sabon bincike da aka gudanar a kasar Australia kuma aka wallafa a mujallar Heart Lung and Circulation ya bayyana cewa sunadarin Vitamin D ya kan iya taimakawa wajen hana kamuwa da wata matsala ta ciwon zuciya bayan ta buga.
Darektan yada labarai na hukumar sojin, Janar Texas Chukwu, ya bayyana cewar jami'an sojin sun fita aikin sintiri ne yayin da su ka yi kacibus da 'yan bindigar. 'Yan bindigar sun bude wuta a kan tawagar sojin kuma ba tare da jinki
Masu zafi
Samu kari