Latest

An birne marigayi Sanata Wakil a Abuja
An birne marigayi Sanata Wakil a Abuja
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A yau ne akayi jana'izzar sanata Wakil kamar yadda addinin musulunci ya tanada, an birne marigayi Wakil a makabartar yankin Gudu da ke Abuja misalin karfe 2 na rana bayan anyi masa sallar gawa a babban masallacin babban birnin tar