Hotunan kyaukkyawar yarinya mai kwalin digiri ta kama sana'ar sayarda gawayi - Bude kusha kallo

-Tsohuwar dalibar jami’ar jihar Ebonyi, Ogechuckwu kate, ta burge mutane dayawa a kafar labarai ta zamani bayan datake yin abunda mata dayawa masu matsayi irin nata bazasuyi ba

-Kyakkyawar yarinyar mai kwalin digiri, a fannin tarihi da dangantakar kasashen waje a jami’ar jihar Ebonyi

-Oge ta shiga sana’ar sayarda gawayi wanda mutane dayawa basu sani ba cewa gawayi nada amfani sosai wurin tafiyar da al’amuranmu akan harkokin yau da kullum

Hotunan kyaukkyawar yarinya mai kwalin digiri ta kama sana'ar sayarda gawayi - Bude kusha kallo
Hotunan kyaukkyawar yarinya mai kwalin digiri ta kama sana'ar sayarda gawayi - Bude kusha kallo

Tsohuwar dalibar jami’ar jihar Ebonyi, Ogechuckwu kate, ta burge mutane dayawa a kafar labarai ta zamani bayan datake yin abunda mata dayawa masu matsayi irin nata bazasuyi ba.

DUBA WANNAN: Kotu zata yankewa duk wanda ya kashe musulmi hukuncin daurin rai da rai

Kyakkyawar yarinyar mai kwalin digiri, a fannin tarihi da dangantakar kasashen waje a jami’ar jihar Ebonyi.

Oge batayi kamar yanda wasu cikin kawayenta suke yi ba, bata zauna tana jiran wani yazo ya bata aikin yi ba, maimakwon haka saita kirkirowa kanta kasuwanci, sana'a wacce ba kasafai aka ciki yinta ba, shiyasa sana'ar tata ta zama abun fada a kafafen sadarwa na yanar gizo-gizo.

Oge ta shiga sana’ar gawayi wanda mutane dayawa basu sani ba cewa gawayi nada amfani sosai wurin tafiyar da al’amuranmu na yau da kullum.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel