Latest
NAIJ.com ta ruwaito Daraktan watsa labar na rundunar Sojan kasa, Texas Chukwu ne ya bayyana haka cikin wata sanawar da ya fitar, inda yace Sojoji sun bindige yan bindigan ne a yayin da suke sintiri a kauyen Dogon Dawa, hanyar Dama
Shin ko ka san kasar da tafi yawan al'umma a nahiyar Afirka? Akwai kasashe masu yawa a nahiyar ta Afirka kuma akwai miliyoyin al'umma masu harsuna, addinai da kabilun daban-daban da ke zaune a cikin su. Don sanin kasashen da sukaf
Daga karshe Jokolo yace shi da Lawal Gwadabe da Dasuki ne suka tafi har garin Jos inda suka yi ma Buharo karin jawabi game da shirye shiryen kifar da gwamnatin Shagari, wanda daga bisani Buhari ya fi kowa cin moriyar juyin mulkin.
Kazalika, Obule, ya bukaci matasan Najeriya da su tashi tsaye su hada kansu wuri guda domin yaki da mulkin mulaka'u da wasu mutane ke yi a kasar nan. Obule, bako na musamman a wurin taron, ya ce a ba zasu bari Obasanjo ya basu ma
Wata yarinya mai shekaru 15, Oluwakemi Abayomi, ta gudu daga gida bayan mahafiyarta, Mariyam Lebi ta gargadeta akan biyewa samari. Kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito, Oluwakemi ‘yar aji shida ce makarantar frimari kuma ta farko
A yau Talata, 3 ga watan Afrilu wasu yan bindiga dadi sun far wa ofishin yan sanda da ke kauyen Gegu, hanyar Lokoja zuwa Abuja inda suka halaka yan sanda 2 da ke bakin aiki. Kakakin hukumar yan sandan jihar, William Aya, ya bayyan
Hukumar sojin saman Najeriya ta tura dakarun soji na musamman Gusau, babban birnin jihar Zamfara a yau Talata, 3 ga watan Afrilu, 2018. Hukumar ta dau wannan mataki ne bayan kisan rashin imanin da wasu yan bindiga suka kai Anka.
Yawaitar sace-sace a unguwar bata tsaya kan tsallaka gidaje kadai ba, hatta ababen hawan mazauna unguwar basu tsira ba. Yanzu haka an damka matasan hannun hukumar 'yan sanda domin zurfafa bincike da kuma matakin da ya dace. Majiya
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Jigawa sun gano manyan makamai 116, da harsasai 65, akwatin harsashi 6. Kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar Bala Sanci, yace aikin ya kasance umarnin da shugaban ‘Yan Sandan ya bayar na yaki da ta'addanci.
Masu zafi
Samu kari