Mutuwa rigar kowa: Dan shekara 108 ya fadi sirrin tsawon rayuwa
Wani tsoho dan kimanin shekaru 108 a duniya dan asalin kasar Canada mai suna Esmond Allcock ya danganta sirri daya da ya ke ganin cewa shine babban dalilin da ke sa tsawoncin rayuwa a duniya da samun mata ta gari.
Mista Esmond Allcock wanda ya gudanar da bikin zagayowar ranar haihuwar ta sa a watan Janairun da ya gabata ya bayyana hakan ne a garin sa na haihuwa inda kuma yake zaine na Kerrobert, Sask.
KU KARANTA: Za'a kafa kamfanin kera motoci masu anfani da gas a Najeriya
Legit.ng ta samu dai cewa matar ta tsohon mai suna Helen ta mutu ne kimanin shekaru 7 da suka shude bayan shafe shekaru kusan 72 suna tare.
A wani labarin kuma, Da alama dai wannan shekarar ta bukukuwan 'ya'yan shafaffu da mai ce a Najeriya domin kuwa yanzu haka ma dai har an fara shire-shiren yin wani bikin na kece-raini na 'ya'yan hamshafin attajirin nan Mohammed Indimi.
Kamar dai yadda muka samu, 'ya'yan na hamshakin mai kudin mata watau Hauwa da Meram, za'a yi shi ne a rana daya, garin Maiduguri babban birnin jihar Borno nan ba da dadewa ba.
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng