Latest
An karyata kishin-kishin din cewa tsohon ‘Dan wasan Najeriya zai fito Shugaban kasa. Goal.com wasa ta ke yi kurum da ta fitar da rahoton. Kanu yace bai da shirin fitowa zabe a shekarar 2019 don ba ruwan sa da siyasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sarki Umar ya kara bayyana Bukar a matsayin mutumi mai saukin kai, wanda ya sadaukar da rayuwarsa don yi ma jama’a bauta, ga shi mai rikon addini, wanda ke ganin mutunci tare da girmama na gaba.
Da sanadin shafin PM News, mun samu rahoton cewa a ranar Larabar da ta gabata ne hukumar 'yan sanda ta jihar Kaduna, ta damko wasu fiye da muggan makamai 70 daga daidaikun mutane da kuma 'yan ta'dda a cikin birni da kewayen jihar.
Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, kungiyar ta fitar da wani sanarwa inda tayi ikirarin cewa tsabar kudin da yan siyasar Najeriya suka rika karkatar daga cikin kasafin kudi tun daga 2003 ya tasanma $302bn ko kuma naira trili
Saidai diyar ta amsawa mahaifiyar ta cikin gatsali cewar, ta kai munzali a saboda haka ta kyaleta tayi duk yadda take so da rayuwar ta. Amsar da yarinyar ta bayar bata yiwa mahaifiyar ta dadi ba, hakan ya saka ta fusata har ta ruf
Shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya nuna alhini kan mutuwar Sanata mai wakiltan Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar a ranar Laraba, bayan yayi yar gajeriyar rashin lafiya a birnin tarayya, Abuja.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, cikin sandunan guragu, ya halarci taron gwamnonin jam’iyyar APC da shugaba Buhari da aka yi jiya a fadar gwamnatin tarayya . Kakakin gwamnan, Kingsley Fanwo, ya bayyana yadda gwamnan ya samu ciwo
Gwamnatin Najeriya tayi gargadi akan yadda har yanzu akwai kasashen duniya masu cigaba da ajiye makaman kare dangi wadanda akayi itifaki cewa barazana ce ga rayurwar al'ummar duniya baki daya. Najeriya ta fadin hakan ne a wata san
Shahararriyar jarumar nan ta Fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, ta bayyana cewa babu sa'arta a duk matan da ke harkar fim a yanzu.A hirarta da shashin BBC Hausa ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi.
Masu zafi
Samu kari