Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ya bayyana aniyarsa ta taka takarar gwamnan jihar Filato ne a ranar Laraba 4 ga watan Afrilu a babban ofishin jam’iyya PDP dake Jos, da nufin gwada kwanji da gwamnan jihar, Simon Lalong mai shirin yin t
Mun samu rahoton cewa, gwamnoni 20 cikin 24 na jam'iyyar APC sun rattaba hannu kan wata wasika domin isarwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana bukatar su wajen kafa sabon kwamitin da zai tsara gangamin jam'iyyar.
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani yayi magana akan kudin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a bayar domin yaki da rashin tsaro a kasar nan. A ranar Larabar nan ne data gabata Ministan Tsaro na kasa...
Duk da an garzaya da shi asibiti da gaggawa, a can ma likitoci sun tabbatar da mutuwar yaron, inda a yanzu haka an jibge gawarsa a dakin gawa na babban asibitin gwamnati dake garin Awgu, kuma tuni Yansanda suka baza komarsu da caf
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Fitaccen 'Dan Majalisar nan Sanata Dino Melaye yace shi abin da yake so a rayuwa shi ne manyan motoci inda ya zabi ya kashe kudin sa kenan. Sanatan na Najeriya ya nemi a kawo masa hadisin da ya hana a more a Duniya.
Wasu mutane da ake zargin makiyaya ne sun hallaka yan gida daya 5 a kauyen Mbiya, karamar hukumar Takum na jihar Taraba, garinsu janar TY Danjuma. Wannan abu na faruwa ne bayan Janar din ya yi kira ga al’umman Najeriya su dauki ma
Labarin da muke samu daga majiya mai tushe na tabbatar mana da cewa akalla dakarun rundunar sojin Najeriya biyu ne suka rasu a kauyen Bawar Daji na karamar hukumar Anka ta jihar Zamfara biyo bayan artabun su da 'yan bindiga.
Kasantuwar yadda zabe mai zuwa na shekarar 2019 ke ta kara gabatowa ne hakan ya sa kusan dukkan 'yan siyasar kasar nan tuni har sun fara wasar wukar su domin tunkarar zabukan na su. Haka zalika kamar dai yadda aka saba a bisa al'a
Masu zafi
Samu kari