Latest
Idan kanaso ka kara lafiya ka zama bakada matsala a jikinka, ka samu karfi, zogala shine maganin da zaya maka wadannan abubuwa. Zogala ya kasance iccen gado a kasar Afrika ta Kudu, saboda suna amfani dashi a la’adance.
70% na jikin dan adam ruwa ne, hakan yana nuna cewa jikin yana bukatar ruwa sosai don cigaba da rayuwa. Haka zalika jijiyoyin jiki da kwada ma duk kusan ruwane. Jinin jiki ma 83% dinsa ruwa ne, sannan sai kwakwalwa ma tana da 76%.
Hukumar yan sandan jihar Sokoto ta bayyana cewa ta kama bindigogi 948 karkashin shirin tallafi da kuma ayyukan da yan sanda suka yi cikin watanni 24 da suka gabata. Kwamishinan yan sanda na jihar, Mista Murtala Mani ya bayyana.
Yanzu haka an gano cewa amfani da na’urar dumama abinci da ake yin a zamani yana jawo cututtuka ga mutum. Daga ciki akwai jawo kansa da matsalar rashin haihuwa da kuma kashe kwayoyin garkuwan jikin mutum da yake yi.
Wata Kotu a Kasar Indiya ta yankewa shahararen jarumin finan-finan Indiya Salman Khan hukuncin zaman shekaru biyar a gidan yari saboda laifin kashe wasu dabobi wadanda basu da yawa a duniya a wata farauta da yayi. Lauya mai shigar
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi sarkin Anka kuma shugaban majalisan sarakunan gargajiyan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Ahmad, a daren jiya Laraba, 4 ga watan Afrilu, 2018 a fadar shugaban kasa, Aso Vila Abuja.
Wani sabon salon yaki da zazzabin cizon sauro ya fito. Zazzabin cizon sauro ita ce cutar da ta fi kisa a yankin Afirika. A yayin da masana suka yi bincike sun gano maganin dake sa jinin dan'adam ya zamo guba ga sauro tare da...
Wani babban allon sanarwa na girke, yayi sanadiyyara salwantar rayukan fasinjoji uku da kuma raunata akalla bakwai bayan da ya fado a kan wata motar fasinja. Lamarin dai ya faru ne, a tashar mota dake kan titin Oshodi zuwa Apapa.
Kwana daya bayan hukumar sojin saman Najeriya ta tura sabon runduna ta musamman domin kawo karshen kashe-kashen da ke faruwa a jihar Zamfara, jami’an soji sun yi batakashi da yan bindigan a cikin dajin kamar hukumar Anka.
Masu zafi
Samu kari