Latest
A jiya Juma'a 6 ga watan Afrilu ne Gwamna Umar Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya shaidawa shugaba Buhari cewa zai maka shi a kotu idan har bai sake tsayawa takarar shugabancin kasa ba a zaben 2019. A hirar da yayi da manema labar
An kama wani dan shekaru 43 a garin Kolkata daya ajiye gawar mahaifiyarsa a cikin firinji har na tsawon shekaru uku yana amfani da zanen yatsar hannun ta yana karban fanshon ta. Asirin sa ya tonu ne yayinda Yan sanda suka gano gaw
Gwamnatin tarayya zata waiwayi caca sakamakon faduwar kudaden shiga na mai. Sakamakon koma bayan da aka samu na kudin shiga na mai a kasar, Gwamnatin tarayya tace zatayi duk abinda dan'adam zai iya domin ta farfado da fannin caca
Ta kasance daga cikin jaruman da sukayi fice a duniya. Ita dai wannan jaruma diyace ga jarumi Tanuja Samarth. Kajol ta fara karatun ta ne a makarantar kwana ta St.Joseph Convet dake anchgani. Daganan ta tsunduma harkar film tan
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood wacce aka dama da ita a lokutan baya, Sadiya Muhammad Gyale ta yi tsokaci akan abunda ta sa a gaba bayan barinta masana’antar ta shirya fina-finai. A cewar jarumar ta kama sana’a ne.
An samu kace-nace sakamakon wani aure da ake shirin kullawa na wadanda suka sha nono daya a jihar Sokoto. Rahotanni sun kawo cewa a lokacin da ita yarinyar da ake shirin aurarwa ke jaririya, mahaifiyar angon ta taba shayar da ita.
Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya janyo hankalin hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki kasa ta'annati (EFCC) game da dabarar da zasubi don magance cin hanci da rashawa a kowane mataki na gwamnati.
Tsohon mataimakin shugaban jamiyyar PDP na kasa, Cif Ishola Filani ya mutu. Cif Filani wanda ya kuma kasance shugaban PDP na Kudu maso yamma tsakanin 2012 da 2014, ya rasu a ranar Alhamis, 5 ga watan Afrilu a Landan.
Mahaifin Khadija ya bayyana cewa sun kadu matuka da wannan bala’I da ya gamu da shi, ya kara da cewa su dai har yanzu basu san wanda ya kashe mudu diya ba, ita ta kashe kanta, ko wani ne ya kasheta? Allahu A’alamu.
Masu zafi
Samu kari