Ana shirin kulla auren wadanda suka sha nono daya a jihar Sokoto

Ana shirin kulla auren wadanda suka sha nono daya a jihar Sokoto

An samu kace-nace sakamakon wani aure da ake shirin kullawa na wadanda suka sha nono daya a jihar Sokoto.

Rahotanni sun kawo cewa a lokacin da ita yarinyar da ake shirin aurarwa ke jaririya, mahaifiyar angon ta taba shayar da ita nononta.

Sai dai duk da wannan lamari tare da jan hankalin da akayiwa shi mahaifin amaryar Aliyu Silame na cewa Allah ya haramta wannan aure, yayi burus da lamarin.

KU KARANTA KUMA: Tsohon mataimakin ciyaman na PDP Ishola Filani ya rasu yana da shekaru 71

Shafin Rariya ta kawo cewa zaa daura auren masoyan Abdulrazaq da amaryarsa Asma’u a ranar Asabar, 7 ga watan Afrilu a unguwar Arkilla dake jihar Sokoto.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng