Latest
Gwamnatin Najeriya tayi gargadi akan yadda har yanzu akwai kasashen duniya masu cigaba da ajiye makaman kare dangi wadanda akayi itifaki cewa barazana ce ga rayurwar al'ummar duniya baki daya. Najeriya ta fadin hakan ne a wata san
Shahararriyar jarumar nan ta Fina-finan Hausa, Jamila Nagudu, ta bayyana cewa babu sa'arta a duk matan da ke harkar fim a yanzu.A hirarta da shashin BBC Hausa ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi.
Sabo da kaza baya hana a yankata: Wani Kare ya yi kaca kaca da Uwardakinsa da danta Wata Mata da danta sun gamu da ajalinsu a hannun Karensu, bayan ya kai musu farmaki sa’annan ya yi fatafata da namansu, a ranar Laraba, 4 ga watan
Ciyaman na jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus, ya bayyana cewa jam’iyyarsa na tattauna da wasu gwamnoni na jam’iyyar APC akan dawowar jam’iyyar PDP. Secondus yace yawancinsu daga Arewa ta tsakiyar Najeriya suke.
Kotun daukaka kara ta wanke daya daga cikin yaran tsohon shugaban kasar Libiya Muammar Gaddafi a kan zargin da ake masa na kisan dan was an kwallon kafa kafin rikicin daya barke a kasar a 2011 kamar yadda ma'aikatar shari'a na kas
Don haka kamar yadda gwamna El-Rufai ya sha fada, shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi matukar tasiri a zamansa gwamnan jihar Kaduna, kuma duba da kyakkyawar alakar dake tsakaninsa da Buhari, ana ganin tasirin guguwar nan zata maim
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Edo ta bayyana cewa ta wargaza wani kamfani da ake hada bindiga a jihar. Hukumar ta gano tarin makamai 146 wadanda aka hana yin amfani dasu da harsasai a hannun wadanda basu da izinin rike makaman.
Tarihi ya bayyana cewa a shekarar 1996 kadai, kimanin rayuka 11, 717 ne suka salwanta a sanadiyar cutar Sankarau da ta kunno kai a wancan lokaci, inda wasu rayuka 1, 525 suka salwanta a tsakanin shekarar 2003 zuwa shekarar 2009.
Yarinyar da kakarta ta Konawa hannuwa, anyi mata aiki don a gyara illolin da kunar tayiwa hannuwan. Idan ba’a mance ba yarinyar wadda ake kira da Hope, kakar tata ta kona mata hannuwa ta hanyar dora hannuwan bisa risho.
Masu zafi
Samu kari