Anyiwa yarinyar da kakarta ta kona ta a jihar Edo aiki
- Yarinyar da kakarta ta Konawa hannuwa, anyi mata aiki don a gyara illolin da kunar tayiwa hannuwan
- Idan ba’a mance ba yarinyar wadda ake kira da Hope, kakar tata ta kona mata hannuwa ta hanyar dora hannuwan bisa risho
- Kwamishinar kula da al’amuran mata da cigaba tare da Sataren matan a jiya suka kaiwa Hope ziyara a asibitin UBTH
Yarinyar da kakarta ta Konawa hannuwa, anyi mata aiki don a gyara illolin da kunar tayiwa hannuwan.
Idan ba’a mance ba yarinyar wadda ake kira da Hope, kakar tata ta kona mata hannuwa ta hanyar dora hannuwan bisa risho.
Kwamishinar kula da al’amuran mata da cigaba tare da Sataren matan a jiya suka kaiwa Hope ziyara a asibitin UBTH.
A baya Legit.ng ta kawo cewa an zargi wani ma’aikacin banki mai shekaru 30 Chidi Agu da bawa wata marainiya ‘yar shekara 13 kwaya ya mata ciki, a SSS kwatas, Jikwoyi, a birnin tarayya.
KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Kuma dai, wani sanatan Najeriya ya sake mutuwa
Agu ya samu dama ne bayan sirikinsa fasto wanda yarinyar ke yiwa aiki yayi tafiya a cikin shekarar 2017.
Rahoto yazo cewa wata makwabciyarsu ce ta lura da kumburin cikin yarinyar kafin ta sanar da Faston da matarsa.
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng