Latest
Agu ya samu dama ne bayan sirikinsa fasto wanda yarinyar ke yiwa aiki yayi tafiya a cikin shekarar 2017. Rahoto yazo cewa wata makwabciyarsu ce ta lura da kumburin cikin yarinyar kafin ta sanar da Faston da matarsa.
Yan kungiyar IMN da aka fi sani da yan Shi’a sun tabbatar da cewa lallai mambobinsu ne suka caccaki shugaba Muhammadu Buhari ranan Juma’an da ya gabata a babban masallacin tarayya, Abuja. Kafafen yada labarai sun bada rahoton cewa
Da sanadin kamfanin dillancin labarai wata kungiya mai zaman kanta ta Moole Charity Foundation ta bayyana cewa, manyan matsaloli dake janyo salwantar rayuka a Najeriya sune cutar hawan jini da kuma ciwon hanta watau Hepatitis.
Babangida ya shawarci shugaban kasa Buhari akan ya janye bukatarsa ta tsayawa takara a zaben 2019, don ya bawa matasa damar kabar jagorancin kasar, duk da cewa bayanan Janar Babangida suna nuna kishin kasa ne kawai.
A kokarin da jam'iyyar PDP keyi na karyata cewa shuwaganninsu sun saci biliyoyin kudi kafin zaben 2015, an bayar da umurni daga Ofishin shugaban kasa na fitar da jerin sunayen wadanda take zargi sun saci kudin gwamnati.
Kimanin kusan wutar lantarkin da ta kai yawan 1,262 na ma'aunin Mega wat ne zai karu a Najeriya nan da alkalla watanni hudu indai har sabbin masana'antun wutar lantarkin kasar suka soma aiki gadan-gadan. Mun samu daga majiyar mu d
Yarima mai jiran gado masarautar Saudiyya mai suna Mohammed bin Salman ya nuna goyon bayan sa ga me da cigaban zaman kasar Isra'ila a bagiren da take yanzu na tsakanin kasashen Larabawa a gabas ta tsakiya ba tare da tsangwama ko
Yayin da shirye-shire ke ta dada kara kankama game da zabukan kananan hukumomin jihar Nasarawa dake a shiyyar Arewa ta tsakiya a wata mai kamawa, da alamu kawunan masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC mai mulki a jihar sun rabu.
Wani shaidar gani da ido ya ce hatsarin ya afku ne sanadiyar kokarin wuce wata mota da direban dake dauke da matan da suka mutu ya yi, a yayin da yake tsaka da gudun wuce sa'a. Shaidar ya ce motar ta wuntsila sau uku da mutanen da
Masu zafi
Samu kari