Latest
Yan sandar jihar Benue, sun cafke wani karamin yaro dan aji biyu a karamar sakandire mai suna Atoo Aondoana da hannu dumu-dumu a fashin da ake yawan yi a babbar hanyar Makurdi zuwa Alaide. An kama Aondoana tare da abokin fashin sa
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bukaci yan Najeriya da kada su kuskura yarda da hakurin da shugaban jam’iyyar PDP, Uche Secondus ya bayar bisa kuskure da jam’iyyar tayi a baya, cewa hakan ba komai bane sai yaudara.
Shugaban Jami’an ‘Yan Sanda Ibrahim Idris, ya mayar da Ali Janga a matsayinsa na kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar Kogi. Mai magana da yawun hukumar ASP William Aya ne ya tabbatar da zancen. Aya ya bayyanawa kamfanin dillancin labar
Idan kanaso ka kara lafiya ka zama bakada matsala a jikinka, ka samu karfi, zogala shine maganin da zaya maka wadannan abubuwa. Zogala ya kasance iccen gado a kasar Afrika ta Kudu, saboda suna amfani dashi a la’adance.
70% na jikin dan adam ruwa ne, hakan yana nuna cewa jikin yana bukatar ruwa sosai don cigaba da rayuwa. Haka zalika jijiyoyin jiki da kwada ma duk kusan ruwane. Jinin jiki ma 83% dinsa ruwa ne, sannan sai kwakwalwa ma tana da 76%.
Hukumar yan sandan jihar Sokoto ta bayyana cewa ta kama bindigogi 948 karkashin shirin tallafi da kuma ayyukan da yan sanda suka yi cikin watanni 24 da suka gabata. Kwamishinan yan sanda na jihar, Mista Murtala Mani ya bayyana.
Yanzu haka an gano cewa amfani da na’urar dumama abinci da ake yin a zamani yana jawo cututtuka ga mutum. Daga ciki akwai jawo kansa da matsalar rashin haihuwa da kuma kashe kwayoyin garkuwan jikin mutum da yake yi.
Wata Kotu a Kasar Indiya ta yankewa shahararen jarumin finan-finan Indiya Salman Khan hukuncin zaman shekaru biyar a gidan yari saboda laifin kashe wasu dabobi wadanda basu da yawa a duniya a wata farauta da yayi. Lauya mai shigar
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi sarkin Anka kuma shugaban majalisan sarakunan gargajiyan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Ahmad, a daren jiya Laraba, 4 ga watan Afrilu, 2018 a fadar shugaban kasa, Aso Vila Abuja.
Masu zafi
Samu kari