Latest
Kasar Saudiyya, zata aiwatar da wata yarjejeniyar gina katafaren gidajen kallo wato sinima guda 40 a birane 15 dake kasar nan da shekara biyar masu zuwa. Bayan shafe shekara 35, ma'aikatar Yada Labarai da Al'adu ta kasar ta Saud
Gwamnatin kasar Rwanda ta rufe dubunnan Coci da masallatai da dama a yayin da take fafutikar ta na yin ruwa da tsaki akan wuraren gudanar da ibadu da hukumomi suka bayyana cewa suna tafka barazana ga rayuwar mabiya addinan.
Saidai, mai shari'a, Zainab, ta bayar da belin wani yaro mai karancin shekaru dake cikin mutanen sannan ta daga sauraron karar ya zuwa ranar 24 ga watan Afrilu da muke ciki. An gurfanar da mutanen ne bisa zarginsu da hannu a rikic
A kwanakin nan Mantu ya fadawa duniya cewa ya taimaka wa jam'iyyar PDP wajen yin magudin zabe a baya, wannan zancen nasa ya haifar da cece-kuce sosai a tsakanin yan Najeriya inda har wasu ke bukatar cewa a gurfanar da tsohon matai
Alkalin yace yan fashin sun yi ma wani Alhaji Bello Mudashiru fashin wayoyinsa guda biyu, samfurin Nokia da Tecno, sa’annan suka yi ma wani Femi Oladele fashin kwalin sigari, da kwalaben giya guda bakwai, inda sauran yan fashin su
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Dansanda mai kara Zannah Dalhatu ya bayyana ma Kotu cewa wani mutumi mazunin jihar Akwa Ibom, Godstime David ne ya kai kara zuwa ofishin Yansanda dake Life Camp a Abuja a ranar 2 ga watan Maris.
A yayin da ake ta samun rafkanuwa da rikice-rikicen jayayya a tsakanin shugabanni da gwamnonin jam'iyyar APC, NAIJ da sanadin jaridar Daily Trust cikin zakule-zakule ta kawo muku jerin sunayen 'yan takara shugabancin jam'iyyar.
Hukumar aikin hajji ta NAHCON, ta jihar Kaduna, ta bukaci masu niyya dasu cigaba da biyan kudin tafiya aikin hajjin bana. Jami’in kula da harkokin jama’a na hukumar Yunusa ya bayyana cewa an shawarci mutane dasu cigaba da biya.
Rahotanni sun kawo cewa makiyaya sun hallka mutane biyu a garin Agasha, karamar hukumar Guma dake jihar Benue. Makiyayan sun kuma harbi mutane uku wanda a yanzu haka suna karban magani a wani asibiti da ba’a bayyana ba.
Masu zafi
Samu kari