Latest

Obasanjo ya lissafa halayen shugaba na kwarai guda hudu
Obasanjo ya lissafa halayen shugaba na kwarai guda hudu
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya zayyana wasu halaye guda hudu da ya ce dole duk wani shuagaba da yake ikirarin shi nagari ne ya kasance yana da su. Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin gabatar da lakca a jami’ar jihar Legas (LASU)