Latest
Za ku ji cewa Mai Girma Gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo na Jihar Gombe ya bayyana irin nasarar da ya taka a rayuwa har ya zama Gwamna. Gwamnan dai ya fara bautar kasa yana ‘Dan shekara 23. Yanzu haka dai shekarun sa 56.
Eh, dama Hausawa na cewa suna linzami ne, ya kan bi mai dauke da shi, kwatankwacin haka ne ya faru da Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje wanda ake yi ma lakabi da Khadimul Islama, watau mai yi ma addinin Musulunci hidima.
Jihohin 24 sun hada da: Kano, Anambra, Enugu, Oyo, Ogun, Ebonyi, Zamfara, Delta, Abia, Benue, Plateau da jihohin Bauchi. Sauran sun hada da Taraba, Kaduna, Akwa Ibom, Cross Rivers, Imo, Jigawa, Niger, Katsina, Gombe, Ondo da Borno
Matar ta ce sunan mijinta Richard David Tarimo kuma ya mutu a ranar 30 ga watan Mayun 2018. Ta ce mijinta ya tashi daga matatu a ranar Litinin 21 ga watan Mayu bayan ta dage da yin addu'o'i da azumi tare da wasu limaman coci.
Tsirarun masu siyan naman suke siya a ranar talata daga mafarauta birrai da barewa. Masu tallan naman sun yayyanka naman ba tare da safar hannu ba suna tattaba naman. Wannan yana nuna cewa an saukar da farashin naman
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 18 a duniya ta shaidawa wata kotu dake Ikeja a jihar Legas cewar, mahaifin ta, Folorunso Oluwaseuyn; mai shekaru 52, ya shafe tsawon shekaru hudu yana tilasta mata yin lalata da shi. Matashiyar
Labarin da NAIJ.com Hausa ke samu yanzu daga majiya mai karfi na nuna cewa mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Alhaji Nuhu Gidado ya yi murabus daga kujeransa a yau. Yayinda muke shirin kawo muku cikakken rahoton.
Kamfanin na Google, mai biliyoyin daloli zai yi rabon kudi na jari kyauta a Najeriya ga masu aiki da fasahar zamani. Kamfanin zai kashe miliyan 700 a Najeriya kan kamfunna masu neman jari dominn kyautata yadda sadarwa da ilimi...
Fitacciyar jarumar nan mai shirya fina-finan Hausa kuma gwanar rawa a masana'antar Rahama Sadau ta shawarci dukkan masu sha'awar bin sahun ta wajen yin fim musamman ma mata da su sa jajircewa a sana'ar ta su. Fitacciyar jarumar da
Masu zafi
Samu kari