Yanzu Yanzu: Allah yayiwa tsohon Sufeto Janar na yan sanda Gambo Jimeta rasuwa

Yanzu Yanzu: Allah yayiwa tsohon Sufeto Janar na yan sanda Gambo Jimeta rasuwa

Allah yayiwa tsohon Sufeto Janar na yan sanda Gambo Jimeta rasuwa.

Jaridar Premium Times ta rahoto cewa, Jimeta wanda ya fito daga jihar Adamawa ya rasu ne a safiyar yau Laraba, 20 ga watan Yuni a Abuja.

Tsohon shugaban hukumar yan sandan shine na uku cikin manyan masu ruwa da tsaki da suka mutu a jihar Adamawa a wannan makon.

Yanzu Yanzu: Allah yayiwa tsohon Sufeto Janar na yan sanda Gambo Jimeta rasuwa
Yanzu Yanzu: Allah yayiwa tsohon Sufeto Janar na yan sanda Gambo Jimeta rasuwa

Shugaban ma’aikata na Gwamna Mohammed Jibrilla, Abdulrahman Abba, ya rasu Makkah, Saudi Arabia a rar Litinin yayinda wata matar tsohon gwamna, Zainab Nyako ta rasu a safiyar ranar Laraba a Yola.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin tarayya ta shirya hanyoyi 6 da zata magance rikicin makiyaya da manoma

Misis Nyako matar tsohon gwamna Murtala Nyako ce. Za’a binne tad a rana a Yola.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel