Surukar Zahra Buhari, Hauna na shirin auran kyakyawan sauranyinta

Surukar Zahra Buhari, Hauna na shirin auran kyakyawan sauranyinta

An fara shirye-shiryen auran yar biloniya Mohammed Indimi, Hauwa da Muhammad Yar’adua. Masoyan na shirin aure ne a watan Yuli inda suka saki hounan kafin aurensu.

Yayinda mutane ke taya masoyan murna, akwai wata kullaliya cikin lamarin auren. Rahotanni sun kawo cewa Muhammad wanda ke halin samartakansa ya kasance tsohon saurayin yar’uwar Hauwa, Fatima. Sannan kuma cewa shi din ya taba soyayy da Zahra Buhari (wacce ta kasance suruka ga Indimi).

Duk wannan ya zamo labari a yanzu tunda masoyan na shirin raya sunnan ma’aiki. A hakan ne suka saki hotunan kafin auransu a shafukan zumunta sannan idanun mutae na kan hanyar zuwa Maiduguri domin wannan taro na musamman.

Sai dai kannen Hauwa basu wallafa hotunan ba shafukansu na zumunta ba, ba kamar yadda sukanyi ba idan wani daga cikin ahlin gidan zasuyi aure bat a yadda skan taya su muna da nuna daukinsu.

Kalli hotunan a kasa:

Ba wannan ba Hauwa da mijinta nyi matukar kyau a hotunan auransu.

KU KARANTA KUMA: An kama wani mutumi dake yiwa wani sanata sojan gona yana damfarar masu neman aiki a Facebook

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng