Latest

Shugabar kasar New Zealand ta haihu
Shugabar kasar New Zealand ta haihu
Siyasa
daga  Aisha Musa

Firai ministar kasar New Zealand Jacinda Ardern ta samu 'karuwar 'ya mace ta farko mai nauyin kilogram 3.31. Hakan ya sa ta kasance shugabar kasa ta biyu a zamanin nan da ta haihu a lokacin da take kan karagar mulki.