Latest
A yau Juma'a ne majalisar Jihar Bauchi a tantance kana ta amince da Audu Katagum a matsayin sabon mataimakin gwamnan Jihar. Majalisar ta amince da mataimakin gwamnan ne a zaman da tayi karkashin jagorancin kakakin majalisar Kawuwa
Wani babban jami’I daga ma’aikatar wasanni ya shaida ma majiyarmu cewa shugaba Buhari bai ji dadin irin labaran da yake samu ba daga sansanin yan Najeriya dake Rasha, inda yace Buhari ya umarci Minista Dalung ya duba lamarin da id
Wani hatsarin wuta ya afku a ranar Juma’a, 29 ga watan Yuni a Malankaro, hanyar Minna zuwa Suleja bayan wata mokar tanka da tirela sun kara. Kakakin hukumar FRSC, Mista Bisi Kazeem ya bayyana cewa hatsarin ya afku da safe.
A jiya Alhamis 28 ga watan Yuni ne shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan wasu sabbin dokoki biyu kamar yadda Sanata Ita Enang ya bayyana. A lokacin da ya ke jawabi ga manema labarai a gidan gwamnati, Enang ya ce dokokin su
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta fara baiwa wa talakawan kasar tallafin naira budu biyar daga watan Juli mai kamawa. Za a fara ne da raba kudin a wasu jihohi 19 da aka ware.
Muhammad, wanda ya kasance a aji na biyu a makarantar Naziri a Zari’a, jihar Kaduna, a 2016 ya haddace Qur’ani yana da shekaru uku wanda hakan ya bashi damar shiga gasar kasa da kasa a Saudiyya inda ya zo na biyu.
Wani fitaccen attajiri dan kasar Rasha ya kafa kasa ta farko a sararin samaniya mai suna 'Jamhuriyar Asgardia'. Jaridar newsweek ta kasar Amurka ita ce ta rawaito labarin, tace an gabatar da bikin kafa sabuwar kasar, a ranar 25...
Babbar Kotun Jihar Jigawa dake garin Dutse, ta salami shari’ar da ake yi tsakanin tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido da Gwamnatin Jihar. Gwamnatin Jigawa ce ta yi karar Sule a kotu bayan ta zarge shi da tayar da fitina.
Kungiyar kare hakkin bil adama Amnesty International ta gudanar da binciken kanta kan yawan mutanen da rikicin Boko Haram da kuma makiyaya ya hallaka daga farkon shekaran nan zuwa yanzu. Karanta jerin jihohi da yawan mutanen da ak
Masu zafi
Samu kari