Yanzu - yanzu: Hukumar EFCC tayi babban kamu

Yanzu - yanzu: Hukumar EFCC tayi babban kamu

A ranar Alhamis dinnan ne data gabata hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) ta gurfanar da tsohon ministan kimiyya da fasaha na kasa Dr. Abdu, da kuma wasu mutane hudu a gaban babban kotun tarayya dake garin Damaturu babban birnin jihar Yobe, inda ake zargin su da almundahanar kudi sama da naira miliyan 85

Yanzu - yanzu: Hukumar EFCC tayi babban kamu
Yanzu - yanzu: Hukumar EFCC tayi babban kamu

A ranar Alhamis dinnan ne data gabata hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) ta gurfanar da tsohon ministan kimiyya da fasaha na kasa Dr. Abdu, da kuma wasu mutane hudu a gaban babban kotun tarayya dake garin Damaturu babban birnin jihar Yobe, inda ake zargin su da almundahanar kudi sama da naira miliyan 85.

DUBA WANNAN: Ka hukunta masu a hannu a kashe - kashen jihar Filato - Sakon Gwamnoni ga Shugaba Buhari

Sauran mutane hudun da aka gurfanar a gaban kotun sun hada da Hon Mohammed Kadai, Abbagana Tata, Muhammad Mamu da kuma Hassan Ibn Jaks.

Ana zargin mutanen da karbar kudi ta hanyar da bata dace ba.

Sauran bayani na nan zuwa nan bada dadewa ba...

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng