Jerin jihohi da yawan mutanen da aka kashe daga watan Junairu zuwa yau, game da binciken Amnesty International

Jerin jihohi da yawan mutanen da aka kashe daga watan Junairu zuwa yau, game da binciken Amnesty International

-Mutane 1813 aka kashe daga watan Junairu zuwa yau a Najeriya

-Kisan a yanzu ya ninka na shekarar 2017

-Rashin tsaro da gazawar gwamnati ya jawo hakan

Kungiyar kare hakkin bil adama Amnesty International ta gudanar da binciken kanta kan yawan mutanen da rikicin Boko Haram da kuma makiyaya ya hallaka daga farkon shekaran nan zuwa yanzu.

Karanta jerin jihohi da yawan mutanen da aka cikin watani shida kadai:

1. Sokoto – 13

2. Zamfara – 217

3. Kaduna – 181

4. Plateau – 340

5. Nasarawa – 140

6. Benue – 378

7. Taraba – 183

KU KARANTA: Shugaba Buhari zai tafi kasar Mauritania gobe

8. Adamawa – 160

9. Ebonyi – 4

10. Kogi – 64

11. Ekiti – 1

12. Ondo – 1

13. Edo – 7

14. Delta – 3

15. Oyo – 13

16. Borno – 104

17. Yobe - 4

Jerin jihohi da yawan mutanen da aka kashe daga watan Junairu zuwa yau, game da binciken Amnesty International
Jerin jihohi da yawan mutanen da aka kashe daga watan Junairu zuwa yau, game da binciken Amnesty International

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng