Latest
Wata mata wacce aka bayyana sunanta da Salamatu Shehu ta yi sanadiyyar kashe mijinta a kauyen Rafin Gero dake karamar hukumar Anka a jihar Zamfara. Kisan ya samo asali ne bayan fada ya rincabe a tsakanin mata da mijin, bayan da...
A ranar Larabar nan ne data gabata wasu 'yan bindiga dadi suka harbi Salisu Tanimu, mataimaki a gurin dan takarar gwamnan jihar Nasarawa a karkashin jam'iyyar APC, Ahmed Aliyu Wadada, a karamar hukumar Keffi dake jihar Nasarawa...
Wata matar aure mai suna Salamatu Shehu ta yi ajalin mijinta mai suna Mallam Shehu a kauyen Rafin Gero da ke karamar hukumar Anka na Jihar Zamfara kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Salamatu ta yi wa mijinta lahani ne bay
Hukumar a reshen ta dake birnin Maiduguri, ta gurfanar da tsohon ministan ne tare da wasu mutane hudu a gaban babbar kotun tarayya dake babban birnin Damaturu na jihar Yobe bisa aikata laifin almundahanar makudan dukiya.
Mun samu labari cewa wani Bawan Allah mai suna Clifin Francis ya bayyana yadda ya tako tun daga Kudancin Kasar Indiya zuwa kallon Gasar cin kofin kwallon kafa na Duniya da ake bugawa a Kasar Rasha a halin yanzu.
Wata zanga-zanga da kungiyar mahauta suka gudanar jiya a Ibadan saboda canjawa kasuwar su matsuguni ta rikide zuwa rikici day a yi sanadiyar mutuwar mutane biyar. Kazalika, masu zanga-zangar sun kone wani ofishin hukumar ‘yan sand
A ranar juma'ar nan ne hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kogi tace ta kama mutane 60 masu safarar miyagun kwayoyi da kuma kwayoyi masu nauyin kilogram 976.2, a tsakanin watan Afirilu da wata...
Hassan Adamu, da aka fi sani da Hassan sarkin Dogarai, shine sarkin Dogarai na uku da marigayi sarkin Kano, Ado Bayero ya nada a mastayin shugaban dogaran sarki a shekarar 1990. Kafin nadin Hassan a matsayin sarkin dogaran fadar
Kakakin Majalisar wakilai, Hon Yakubu Dogara, ya ba da shawarar a warewa wa matasa zalla mukaman kananan Minista a kasar. Dogara ya yi wannan kira ne a yayinda ya ke magana a taron bikin murnar amincewa da dokar bai wa matasa dama
Masu zafi
Samu kari