Latest
Ko shakka babu rahotanni daga kafofin watsa labarai sun bayyana cewa, ma'abota dandalan sada zumunta sun yi musayar ra'ayoyi dangane da wannan shawara da gwamnan jihar Bauchi ya yanke ta fitowa cikin shirin fim din na Up North.
Gwamnan ya kara da cewa wadannan da suke tunanin sunfi karfin doka to basu fi ba. Ya kuma kara da cewa "na fadawa mutanen Plato su kara hakuri su bamu hadin kai da sannu zamu bayyana wadanda sukayi wannan ta'asar.."
Mun kawo jerin manyan ‘Yan wasan Duniya da su ka nuna kan su a World Cup da ake bugawa a Rasha. Masana harkar sun ce kusan ka iya a cewa Modric na Kasar Kuroshiya shi ne wanda ya fi kowa nuna-kan-sa a Gasar bana.
Mun ji cewa wani binciken musamman da aka yi ya nuna cewa ana ganin fa’idar N-Power. Wasu Makarantun irin su Makarantar Kiristoci da ke Garin Ado-Ekiti, da aka yi bincike an gano cewa N-Power din yana taimakawa al'umma.
Shugaban kungiyar makiyaya na Miyetti Allah na yankin kudu maso gabacin Najeriya, Gidado Siddiki ya nisanta kungiyar da kashe-kashen rayyuka da akayi a wasu garuruwa jihar Filato. A wata sanarwa da ya fitar a madadin 'ya'yan kungi
Ku na da labari cewa Gwarzon ‘Dan wasan nan na Kungiyar Super Eagles na Najeriya watau Ahmed Musa yayi suna a Duniya don haka mu ka kawo maku kadan daga cikin tarihin babban ‘Dan kwallon na Kasar nan da ke bugawa a Ingila.
Hukumar'yan sanda ta samu nasarar cafke wannan shu'umin mutum tare da hadi gwiwar reshen ta na garin Anka, inda ta gudanar da wani sintiri tare da ran-gadi har na tsawon sa'o'i hudu da har sai da hakar ta ta cimma ruwa.
Za ku ji cewa Kasar nan na cikin jerin Kasashen da su ka hadarin zama ga mata. Bayan Kasar Indiya sai irin su Saudi Arabia. Ana fama da fyaden tsiya a irin su Indiya ko da addinin su dai sam bai yadda da wannan mummunar dabi’a ba.
A ranar Talata 12 ga watan Yuni ne Justice Adebukola Banjoko ta yanke wa Sanata Joshua Dariye, tsohon gwamnan jihar Filato hukuncin shekaru 14 a gidan yari saboda almubazaranci da N1.162 biliyan a yayin da yake gwamna. Kazalika, B
Masu zafi
Samu kari