Latest

Bene mai hawa 4 ya rugurguzo kasa a jihar Anambra
Bene mai hawa 4 ya rugurguzo kasa a jihar Anambra
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban dillancin filaye da gidaje na yankin Chuka Chukwudebelu, ya bayyana damuwarsa game da faruwar lamarin inda ya bukaci gwamnati ta tura wakilai domin ganin abinda ya faru da kuma nemo dalilin faruwa hakan