Soyayya ruwan zuma: Hanyoyi 5 na sace zuciyar miji a zamantakewar aure

Soyayya ruwan zuma: Hanyoyi 5 na sace zuciyar miji a zamantakewar aure

Zaman aure tabbas abu ne mai matukar muhimmaci a rayuwar bil'adama wanda mutane masu banbancin jinsi kan hadu suyi domin taimakon juna da muka samuwar iyali.

To sai dai kamar ko wane irin yanayin na zamntakewa, ko da tsakanin harshe ne da hakori, kamar yadda Hausawa kan ce, akan samu sabani a tsakanin ma'auratan da a wasu lokutan ma ake rabuwa.

Soyayya ruwan zuma: Hanyoyi 5 na sace zuciyar miji a zamantakewar aure
Soyayya ruwan zuma: Hanyoyi 5 na sace zuciyar miji a zamantakewar aure

KU KARANTA: Sabon jerin sunayen attajiran Afrika

Duk da dai musabbabin rabuwar kan iya samun asali daga dukkan bangarorin, amma dai tun daga wurin yin auren babban abun da ake shawartar ma'auratan da shi shine hakuri.

Legit.ng ta tattaro wasu daga cikin hanyoyin da mace zata iya bi domin sace zuciyar mijin ta a zamantakewar aure:

1. Ki so iyayen sa da dangin sa

2. Ki guji yi masa binciken kwaikwaf

3. Ki daratta shi tare da bashi girma

4. Ki kula tare da tattala masa dukiyar sa

5. Ki taimaka masa lokacin da bashi da hali.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng