Kayatattun hotunan filayen wasan da za'a buga gasar cin kofin duniya ta Qatar a 2022
Bayan kammala gasar cin kofin duniya da kasar Faransa ta lashe a kasar Rasha a satin da ya gabata, yanzu hankula al'umma masu sha'awar kwallon kafa ya karkata ne ya zuwa gasar dake tafe a shekaru hudu masu zuwa a kasar Qatar.
Kamar dai yadda aka saba gudanar da gasar duk bayan shekaru hudu, a sekarar 2022 ne za'a fafata a gasar dake zaman ta karo na 22 tun bayan da aka kirkiro gasar.
KU KARANTA: Sabon jerin attajiran Afrika
Legit.ng ta samu cewa a shekarar ta 2022 zata zamo karo na farko da za'a buga wasan a kasar larabawa dake da musulmai mafiya rinjaye a.
Haka ma dai a gasar mun samu cewa sabuwar dokar da ta kara yawan kasashen da za su fafata daga 32 zuwa 48 za ta soma aiki.
Ga dai wasu kayatattun taswirar hotunan filayen da za'a gudanar da gasar:
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng